Saturday, April 13, 2024
HomeHausaAN SAKO DALIBAN KURIGA DA AKA SACE A MAKARANTAR SU

AN SAKO DALIBAN KURIGA DA AKA SACE A MAKARANTAR SU

Gwamnatin jihar Kaduna Arewa maso Yammacin Najeriya ta bayyana cewa an sako daliban nan mafi akasari kananan yara da aka yi garkuwa da su bayan kwashe su a kauyen Kuriga.

Gwamnan jihar Uba Sani ya bayyana haka avsakom da ya wallafa a shafinsa na Facebook ba tare bayanin akan ko an biya Kudin fansa ko ba’a biya ba, lokaci dai zai tabbatar mana da wannan.

Gwamnan ya yaba wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu da mashawarci ma musamnan ga shugaban kan harkokin tsaro Malam Nuhu Ribadu saboda kwarewar da ya nuna ta jagorancin lamarin na tsaro.

VON

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

FOLLOW US:

6,985FansLike
1,458FollowersFollow
553SubscribersSubscribe

Most Popular