Wednesday, October 21, 2020
Home Hausa Zamu cigaba da Tallafawa Mata Idan Allah ya sa ke bamu damar...

Zamu cigaba da Tallafawa Mata Idan Allah ya sa ke bamu damar cin zabe – Gov. Ganduje

A wata hira da aka yada ta kaitsaye a gidajen Radio guda takwas dake fadin Jihar Kano tsahon sa’a biyu. Maigirma Gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje (Khadinul Islam) ya bayanai masu matukar muhimmanci dangane da nassarori da Gwamnatinsa ta samu a dan wannan gajeren lokacin na shekara uku da watannin.

Kamar yadda ya fada duk wani mai hankali yasan cewa babu wani bangare na rayuwar Dan Adam da gwamnatinsa bata yi aiki ba a cikin birni da karkara, musamman ma ayyukan da gwamnatocin baya suka fara aka bari misali aaibitocin Giginyu da na Zoo Road da sauransu.

Mai girma gwamna, a karshen hirar ta sa yayi ma yi wa mata albishir akan cewa in dai har ya dawo gwamnati a karo na biyu, zai cigaba shirin kula da masu ciki kyauta a fadin asibitocin jihar Kano, sannan za’a cigaba da bawa mata tallafi akai akai domin in ganta rayuwar su.

Daga karshe yayi kira da jama’a su fito suyi zabe

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

FOLLOW US:

6,985FansLike
1,458FollowersFollow
553SubscribersSubscribe

Most Popular

Curfew: Flight Operations at MM Airport Lagos suspended

Flight operations at the Murtala Mohammed Airport in Lagos have been suspended following the 24-hour curfew imposed in the state by Babajide...

#EndSARS: Senate asks Buhari to address Nigerians

The Senate on Tuesday asked the President, Major General Muhammadu Buhari (retd.), to address the nation immediately on the current nationwide protests...

I won’t endorse 2021 budget if there’s no compansation provision for #EndSARS victims – Speaker

The Speaker of the House of Representatives, Femi Gbajabiamila, has disclosed that he will not sign the 2021 budget if provision for...

#EndSARS: A MULTIPLE TWIST TO A PROTEST

It is saddening what the so called #EndSARS protest has today turned to. Is the alleged prison break...