Tuesday, March 11, 2025
HomeHausaUnguwar Gama Ta Ganguje ce!

Unguwar Gama Ta Ganguje ce!

Daga Aminu Dahiru

Hakika ga duk mazauni unguwar Gama Zai tabbar maka da cewa jama’ar unguwar Maigirma Gwamna Ganduje zasu Zaba a zaben maimaici da za’ayi a ranar Asabar din nan Mai zuwa, du ba da gagarumar tarba da aka yi masa a ziyarar aikin da ya kai unguwar a jiyan nan.

Dubunnan mutane ne Suka fito bakin tituna suna maraba da sowa da annashuwa sunga masoyinsu na Hakika. jama’a da yawa suna ta Godiya da ayyukan alheri damn aka gabatar musu a cikin satin nan, wanda Suka hada damn kwalta, rijiyoyin burtsatse, gyaran Asiti, gyaran cibiyar sana”oi Duk a cikin yankin mazabar Gama.

Maigirma Gwamnan ya kaddamar da Duba Marasa lafiya da basu Magani kyauta, Wanda cinbiyar Ganduje Foundation ta dauki nauyin shirin.

Allah ya bashi Nasara.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

FOLLOW US:

6,985FansLike
1,458FollowersFollow
553SubscribersSubscribe

Most Popular