Sunday, January 19, 2025
HomeHausaAn bude shafi mai suna Comr Abba Sani Pantami, a kafar sadarwa...

An bude shafi mai suna Comr Abba Sani Pantami, a kafar sadarwa ta Facebook.

Shafin Comr Abba Sani Pantami NIG LTD, kamfanin labarai ne mai zaman kanshi dake da ragista karkashin hukumar CAC a Najeriya.

Ga wasu daga cikin ayyukan da ake gudanarwa a karkashin shafin kamfanin;

  • Rubuce-rubucen wayar da kan al-umma.
  • Rahotonnin abubuwan da ke faruwa a Najeriya da makwabta.
  • Tallace-Tallace.
  • Rubutukan siyasa.
  • Fadakarwa, Sharhi da Fashin Baki.
  • Nishadi da Barkwanci.
  • Rahotonni masu amfani ga al-umma.

Nan gaba kadan zai kara fadada wasu ayyukan, tare da sake fito da wasu sabbin tsare-tsare masu inganci na zamani.

Dubunnan daruruwan mutane a Najeriya ne suke matukar bibiyar shafin, domin samun ingantattun labarai a koda yaushe.

Mamallakin shafin Comr Abba Sani Pantami, ya kasance shahararran marubuci kuma dan jarida mai yada labarai a kafofin sada zumunta, da yayi kaurin suna a Najeriya.

1 COMMENT

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

FOLLOW US:

6,985FansLike
1,458FollowersFollow
553SubscribersSubscribe

Most Popular